"...DA SOJOJIN NAJERIYA MUKE YAKI" -ZULUM
Babbar Magana: "Yanzu ba da kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram muke yaki ba, da sojojin Najeriya muke yaki. Domin yanzu sojoji suna aiki kafada da kafada da 'yan Boko Haram ne shi yasa matsalar rashin tsaro ke karuwa a Najeriya. Najeriya za ta yi nasara akan 'yan Boko Haram ne idan sojoji suna yakin 'yan Boko Haram da gaske."
— Gov. Farfesa Babagana Zulum
https://www.youtube.com/channel/UCbyByJ3TbE5Q7Is_6tDHo_A
— Gov. Farfesa Babagana Zulum
https://www.youtube.com/channel/UCbyByJ3TbE5Q7Is_6tDHo_A
Comments
Post a Comment