BBC News , Hausa Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki Sassa Labaran Duniya Wasanni Nishadi Cikakkun Rahotanni Bidiyo Shirye-shirye na Musamman Shirye-shiryen rediyo Babagana Umara Zulum: 'Da jaki mayaฦan IS suka kai wa Gwamnan Borno hari' Mintuna 7 da suka wuce ASALIN HOTON, GETTY IMAGES Gwamnatin jihar Borno da ke Najeriya ta ce mayaฦan da ke da alaฦa da ฦungiyar IS reshen Afrika Ta Yamma wato ISWAp, sun yi amfani da jaki wajen kai wa gwamnan jihar Babagana Umara Zulum hari. A ranar Lahadi Gwamna Zulum ya tsira da ga harin da mayakan na IS suka yi ikirarin kai masa, ko da yake ca a samu asarar rai ba. Harin dai ya faru ne kusan sa'a 48 bayan da masu ta da ฦayar baya suka afka wa tawagar gwamnan a yankin Baga inda kimanin mutum 30 suka mutu a harin - har da sojoji da ฦดan sanda. Kwamishinan Shari'a na jihar Borno, Barista Kaka Shehu Lawan, wanda yake cikin tawagar gwamnan da ta tsallake rijiya da baya a hare-hare biyu, ya shaida wa BBC cewa harin farko ya faru ne bayan ...
Comments
Post a Comment