SHU'UMIN WURI A CIKIN TEKU MAI MATUƘAR HAƊARIN GASKE.
Bermuda Triangle: Shu'umin wuri mai hatsarin gaske da yake a cikin teku.
'Yan magana na cewa; "Rijiya gaba dubu,kin ci dubu sai ceto." To shi wannan wajen na Bermuda Triangle shu'umin wuri ne da yake a cikin Tekun Atalantika, wanda za a iya kiransa da cewa ya ci Miliyan dubu sau dubu sai ceto,duba da Karin maganar can ta 'yan magana.
Wuri ne mai Siffar fili kusurwa Uku,mai Fadin
murabbu'ai dubu goma a cikin Teku.
Wurin yana shata wani ramin ruwa kamar bakin Rijiya. Wurin yana fizgo duk wani abu idan yai kuskuren gittawa ta daidai
wajen;daga kasa ne,ko daga Sama.
Wajen akwai karfin Maganadisu mai tsananin
Karfin gaske wanda yake fizgowa da jawowar
kowane abu kamar Kifi, Jirgin ruwa, jirgin
Sama, Na'ura, koma dai menene muddin ya gitta ta wajen.
Ruwan wannan waje ya kan tashi yayi tsiriri zuwa sama kuma duk abin da ya gitta ta wajen to fa shi tashi ta kare
kenan har abada.
Tun a shekarun 1900 aka gano shu'umcin wannan waje wanda ya ci jirage da yawa.
A duk Fadin Duniya, Bermuda ne kawai wurin da bai danNetwork,don haka ake ganin ma shi wannan waje kamar ba a
duniya yake ba.
Sai dai gungun masana sun yamutsa gemu kan cewa wannan waje na
Bermuda triangle,fada ce wato Villa ta Iblisai,
sabanin yadda ake cewa wai Birnin saduma ne
na Mutanen Annabi Ludu.
To Amma Kuma dai Ita Saduma ba a cikin ruwa
ba ne,har yanzu kuma akwai Kufai na Birnin na
Saduma a cikin kasar Jordan, maziyarta kuma na zuwa ziyara kuma suna dawowa lafiya lau, sa6anin shi yankin Bermuda da ba ta6a ji ko ganin hakan ba.
https://youtu.be/e_B-ZRz1GB8

Comments
Post a Comment