Posts

ππˆπ†π„π‘πˆπ€ @60:πŒπ”π‹πŠπˆπ π’πŽπ‰π€ πŒπ€π’π” π‡π€π‹πˆπ π“π’πˆπ˜π€ 𝐃𝐀 𝐍𝐀 πŠπˆπ‘πŠπˆ

Image
  BBC News , Hausa Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki Sassa Labaran Duniya Wasanni Nishadi Cikakkun Rahotanni Bidiyo Shirye-shirye na Musamman Shirye-shiryen rediyo Nigeria @60: 'Mulkin soja, masu halin tsiya da na kirki' Mintuna 29 da suka wuce Daga Mahmud Jega, mai sharhi kan al'amura a Najeriya ASALIN HOTON, GETTY IMAGES Bayanan hoto, Janar Yakubu Gowon ya mulki Najeriya daga shekarar 1966 zuwa 1975 Ζ³an Najeriyar da ke Ζ™asa da shekaru 30, waΙ—anda kuma su ne suka fi yawa yanzu a cikin al'umma -- ba su san mene ne mulkin soja ba. A yanzu Najeriya na cikin shekararta ta 21 na Ι—orarren mulkin dimokraΙ—iyya ba tare da sauyi ba, wanda shi ne mafi tsayi da aka taΙ“a gani tun bayan samun Ζ΄ancin kan Ζ™asar. Jamhuriyya ta farko, wacce Sir Abubakar Tafawa Balewa ya yi mulki a matsayin Fira Minista sannan Dr. Nnamdi Azikiwe ya kasance shugaban Ζ™asar, ba ta yi nisan kwana ba, shekara biyar kawai ta Ι—auka, daga watan Oktoban 1960 zuwa Oktoban 1966. Ko da kuwa mun fara lissafi ne daga...