Barkanku da shigowa shafin HRtv Network. Masu taken
Home of Expression. Domin labaru na gaskiya da Nishadantarwa, gami da Al'amuran da suka shafi yau da kullum.
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
HRTV DOMIN AL'UMMA
08036342932
Kukasan ce tare da HRtv network domin samun sababbin shirye shirye masu fadakarwa da ilimantarwa gami da nishadi
Somin tabi kushiga nan domin kuganema idonku https://youtu.be/2AoOkmms_To
Amurka 'ta kera jirgin Annabi Nuhu' 2 Nuwamba 2018 Wanda aka sabunta 8 Nuwamba 2018 An sabunta labarin bayan da aka fara wallafa shi ranar 20 ga watan Yulin 2016. ASALIN HOTON, GETTY IMAGES Bayanan hoto, An kashe Dala miliyan 100 wajen gina jirgin Ma'aikatar kirkire-kirkire ta jihar Kentucky ta Amurka, ta kashe tsabar kudi har Dala miliyan 100 wajen gina wani jirgin ruwa kwatankwacin kwamin Annabi Nuhu, bisa dogaro da yadda aka siffanta shi a littafin Injila. Kelly Grovier ya yi nazari kan hakan. Shin da me kake neman tsira a wannan duniyar? Addini? Ko Iyalinka? Ko kuma harkar wasanni? Wasu hotuna da suka rinka kai-komo a kafafen yada labarai da na shafukan sada zumunta, a 'yan kwanakin nan dangane da wani jirgin ruwa da aka gina, sun haddasa wata mahawara a tsakanin mutane a arewacin jihar Kentucky, abin da kuma ya yi nuni da irin yadda al'umma ke neman kariya daga wasu bakin al'adu da ba sa so. Hotunan katafaren jirgin da aka gina domin kwaikwayon kwamin Annab...
BBC News , Hausa Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki Sassa Labaran Duniya Wasanni Nishadi Cikakkun Rahotanni Bidiyo Shirye-shirye na Musamman Shirye-shiryen rediyo Nigeria @60: 'Mulkin soja, masu halin tsiya da na kirki' Mintuna 29 da suka wuce Daga Mahmud Jega, mai sharhi kan al'amura a Najeriya ASALIN HOTON, GETTY IMAGES Bayanan hoto, Janar Yakubu Gowon ya mulki Najeriya daga shekarar 1966 zuwa 1975 ฦณan Najeriyar da ke ฦasa da shekaru 30, waษanda kuma su ne suka fi yawa yanzu a cikin al'umma -- ba su san mene ne mulkin soja ba. A yanzu Najeriya na cikin shekararta ta 21 na ษorarren mulkin dimokraษiyya ba tare da sauyi ba, wanda shi ne mafi tsayi da aka taษa gani tun bayan samun ฦดancin kan ฦasar. Jamhuriyya ta farko, wacce Sir Abubakar Tafawa Balewa ya yi mulki a matsayin Fira Minista sannan Dr. Nnamdi Azikiwe ya kasance shugaban ฦasar, ba ta yi nisan kwana ba, shekara biyar kawai ta ษauka, daga watan Oktoban 1960 zuwa Oktoban 1966. Ko da kuwa mun fara lissafi ne daga...
An kama tsoffin kwaroron roba 320,000 da ake mayar wa sabbi Reuters Copyright: Reuters Ana wanke kwaroron ne a gyara sannan a sake mayar da su kamar sabbi a sayar. Image caption: Ana wanke kwaroron ne a gyara sannan a sake mayar da su kamar sabbi a sayar. ฦณan sanda a Vietnam sun ce sun kama kwaroron roba sama da 320,000 da aka yi amfani da su kuma ake sayar wa ba bisa ka’ida ba ga masu buฦata. An nuna hotunan kwaroron da dama da nauyinsu ya kai 360kg a wani babban wurin ajiye kaya wanda a kwanan baya aka kai wa samame a kudancin lardin Binh Doung. An kama matar da ake tunanin ita ke da wurin ajiye kayan. Rahotanni sun ce ana wanke kwaroron ne a gyara sannan a sake mayar da su kamar sabbi a sayar. Matar ta ce akwai kuษi da ake biyanta kan ko wane kwaroron roba. Babu dai tabbaci kan yawan waษanda aka sayar a kasuwa.
Comments
Post a Comment