HRTVnetwork wan'nan shafi da aka kirkira ankirkireshi ne domin Al'umma. Zai dunga kawomaku labaru na gida Nigeria da na kasashen waje. Kudai ku kasance da HAUSAWA RADIO AND TELEVISION network 'yancin fadin ra'ayi. 08036342932
๐๐๐๐๐๐๐ @60:๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐
BBC News , Hausa Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki Sassa Labaran Duniya Wasanni Nishadi Cikakkun Rahotanni Bidiyo Shirye-shirye na Musamman Shirye-shiryen rediyo Nigeria @60: 'Mulkin soja, masu halin tsiya da na kirki' Mintuna 29 da suka wuce Daga Mahmud Jega, mai sharhi kan al'amura a Najeriya ASALIN HOTON, GETTY IMAGES Bayanan hoto, Janar Yakubu Gowon ya mulki Najeriya daga shekarar 1966 zuwa 1975 ฦณan Najeriyar da ke ฦasa da shekaru 30, waษanda kuma su ne suka fi yawa yanzu a cikin al'umma -- ba su san mene ne mulkin soja ba. A yanzu Najeriya na cikin shekararta ta 21 na ษorarren mulkin dimokraษiyya ba tare da sauyi ba, wanda shi ne mafi tsayi da aka taษa gani tun bayan samun ฦดancin kan ฦasar. Jamhuriyya ta farko, wacce Sir Abubakar Tafawa Balewa ya yi mulki a matsayin Fira Minista sannan Dr. Nnamdi Azikiwe ya kasance shugaban ฦasar, ba ta yi nisan kwana ba, shekara biyar kawai ta ษauka, daga watan Oktoban 1960 zuwa Oktoban 1966. Ko da kuwa mun fara lissafi ne daga...

Comments
Post a Comment