๐๐๐ฃ๐๐ ๐ข๐๐ฏ๐๐ฃ๐๐๐ฉ๐ ๐ ๐ ๐ฉ๐จ๐๐ฃ๐ฉ๐๐ง ๐ ๐ฌ๐๐ง๐ค๐ง๐ค๐ฃ ๐ง๐ค๐๐ ๐จ๐ช๐ฃ๐ ๐จ๐๐ฎ๐๐ง๐ฌ๐ ๐๐๐ข๐ ๐
An kama tsoffin kwaroron roba 320,000 da ake mayar wa sabbi
ฦณan sanda a Vietnam sun ce sun kama kwaroron roba sama da 320,000 da aka yi amfani da su kuma ake sayar wa ba bisa ka’ida ba ga masu buฦata.
An nuna hotunan kwaroron da dama da nauyinsu ya kai 360kg a wani babban wurin ajiye kaya wanda a kwanan baya aka kai wa samame a kudancin lardin Binh Doung.
An kama matar da ake tunanin ita ke da wurin ajiye kayan.
Rahotanni sun ce ana wanke kwaroron ne a gyara sannan a sake mayar da su kamar sabbi a sayar.
Matar ta ce akwai kuษi da ake biyanta kan ko wane kwaroron roba.
Babu dai tabbaci kan yawan waษanda aka sayar a kasuwa.
Comments
Post a Comment