PDP ce akan gaba a zaɓen jihar Edo.
Yanzu-Yanzu daga zaben Edo: Sakamakon farko ya nuna cewa dan takarar PDP, Gwamna Obaseki ne a gaba
Rahotanni daga jihar Edo sun bayyana vewa sakamkon zaben gwamna dake gudana a jihar na farko ya bayyana kuma dan takarar gwamnan na jam’iyyar PDP, Gwamna Godwin Obaseki ne akan gaba.
Sakamkon wanda ya fito daga mazabar Ohe Ozua dake karamar hukumar Uhumwode ya nuna kamar haka:
APC 65.
PDP 95.
LP-1
Comments
Post a Comment